Yaduwar Cutar Ebola ta Ragu
Amurka Ta Cimma Yarjejeniyar Cinikayya Mafi Inganci Da Makwabtanta
An Yi Sa - In - Sa A Fadar White House Tsakanin Trump Da Manyan Democrat
Bayan da ma’aikatan shari’ar da na cinikayya na Amurka kawai suka ce sun janye abinda tun farko suka amince , ba zasu saka tambayar ko mutum dan kasa ba ne ko ba dan kasa ba a cikin takardun tambayoyin .
Matakin kokari ne na dakatar da ‘yan Lebanon da Falasdinawa masu zanga - zanga wadanda su ka yi ta jifa kan ofishin Jakadancin .
Sai dai hukumomi ba su ba da tabbacin wane irin “ abu """" aka yi amfani da shi wajen aukuwar wannan lamari ba .
, masana’antu da kuma tashoshin samar da makamashi .
Masu tunanin samun taimako a Florida za su sha mamaki .
Sanarwar da aka fitar jiya Talata , ta ce sakataren ma’aikatar kudi Steven Mnuchin da jami’in cinikayya Robert Lighizer za su gana da mataimakin Firimiya Liu He a birnin Beijing ranar 30 ga watan nan na Afrilu .
Trump dai ya musanta akasarin duk wadanan zarge - zargen na Comey , ciki harda wanda yayi na cewa ya kori Comey ne don ya ki tsaida binciken da yake yi akan tsohon mashawarci kan harkokin tsaro , Michael Flynn .
Rasha ta sha karyata wannan zargi .
A cikin bayanan Comey ya rubuta cewa , shugaban ya damu da ikirarin da ake yi na cewa ya hada kai da Rasha domin taimakawa wajen cin zaben shugaban kasa da kuma batun wani faifan bidiyo na Trump da wasu mata masu zaman kansu 'yan kasar Rasha .
Masu hasashen yanayi sun ce mai yiwuwa , wannan yanayi da ya fara daga daren Talata zuwa wayewar garin Laraba , ya zama tarihi a kasar .
Ministan ya kuma bayyana cewa , an kiyasta kashe Naira miliyan 47 wajen sayen gidajen sauro da aka jika da magani da ake kira LLINs , kuma tuni aka fara sayen gidajen sauron da nufin shawo kan cutar zazzabin cizon sauro .
Warin Kaji Na Iya Korar Jinsin Sauro Mai Sanya Cutar Maleriya
Alal ga misali , a lokacin da aka ja famfo aka kuma gina wuraren ba - haya a wata makaranta a Najeriya , yawan yaran dake zuwa makarantar ya karu daga 320 zuwa 538 .
matsakaita .
An Fara Shirin Taron Koli Tsakanin Kasashen Amurka Da Rasha
An kaddamar da wani shirin yaki da zazzabin cizon sauro da zai ci dala miliyan 82 a Najeriya
Jami’an tsaron Lebanon sun yi amfani da ruwan zafi da barkonon tsohuwa a wajen ofishin Jakadancin Amurka da ke birnin Beirut .
Bisa ga cewarshi , koma bayan da cutar malariya take kawowa yana da yawan gaske , kasancewa Najeriya tana asarar kimanin Naira biliyan dari da talatin da biyu wajen rigakafi da bincike da kuma jinyar cutar .
Sai dai kotun kolin Amurka tuni ta yanke hukunci cewa hujjojin da gwamnati ta bayar domin saka tambayar dan kasa ba su gamsar ba , na hakikanin bayanan dalilin abinda ya kamata a tambaya lokacin kidayar jama’a a Amurka da ake yi duk bayan shekaru goma .
A jawabin da tayi jiya awurin taron , Sakatariyar Ma'aikatar harkokin wajern Amurka Hillary Clinton tace Amurka ta daura damarar ganin cewa an sani al’ummar da bata da wannan cuta .
Da yake jawabi a wajen wani taron manema labarai a karshen shirin makon jiya , Mr Bright Ekweremadu , manajin darektan cibiyar Society for family Health , ya bayyana cewa , gudanar da shirin ya zama dole lokacin da binciken kiwon lafiya na kasa da aka gudanar a shekara ta 2008 ya nuna cewa kashi 17 % na mata masu juna biyu ne suke kai ga haihuwa a a asibiti a jihar Gombe .
A watan Janairu ta wannan shekarar , 2018 , gwamnatocin biyu suka kaddamar da wadansu manyan ayyukan inganta rayuwar jama’ar Nijer musamman a yankunan karkaka , ta hanyar wani shirin da ake kira MCCompact da aka warewa milyan 437 na dallar Amurka , banda miliyan 18 da Amurka ta talllafawa Nijer domin yaki da masassarar cizon sauro .
Ya bayyana cewa , shirin MAPS a Najeriya shine shirin rigakafin zazzabin cizon sauro da cibiyar hfi360 take aiwatarwa , kuma wanda yafi kowanne zurfi .
An rufe makarantu da ofisoshi , an soke dubabban tafiye - tafiyen jiragen sama kuma tuni masu ayyukan ceto ke ta fadi - tashin ceto wasu mutane da su ka makale .
Kasancewa , mata sune suka fi kusa da kananan yara , banda haka kuma , sun iya tada tsimin al’umma .
Sai kuma hana izinin yin aiki ga duk masu neman mafakar da suka shigo Amurka ta barauniyar hanya .
An Gano Hanyar Hana Cutar Kanjamau Yaduwa
An shirya mataimakin shugaban kasar zai gana da Kim Yo Jong 'yar uwar shugaban Kim Jon Un da kuma Kim Yong Nam , wanda yake shugaban kasar na jeka na yi ka .
7 a jihar Gombe
Trump Ya Je Biranen Dayton , El Paso Domin Yin Ta'aziyya
Amurkawa Na Zaben Rabin Wa'adi
A wani gwajin kuma , kazar aka sanya kusa da gidan sauron .
Jagoran Binciken Katsalanda A Zaben 2016 Zai Yiwa Shugaba Trump Tambayoyi
Yau ce ranar da hukumar kiwon lafiya ta duniya ta fadi cewa kasar Najeriya ta rabu da cutar Ebola .
Yace sau tari muna tuntubar majalisun kasar domin mu fahimci damuwarsu kuma mu yi iya kokarinmu mu yi musu bayani a kan manufofin mu .
* Sako daga cibiyar yaki da cutuka ta kasa da kasa .
da goma sha shida .
Dan Bindiga Ya Bude Wuta Akan Yahudawa a Amurka
Abinda yasa ake samun matsaloli da yake kai da rasa rayukan iyayen da kuma jariransu .
’ yana mai nuni da cewa tsarin Amurka ba ya bin kyawawan manufofin shige da fici da kuma doka da oda .
Dangane da wadanda suke kwance yanzu yace babu wanda zai ce zasu rayu ko ba zasu rayu ba .
Natanyahu bayyana hakan ne gabanin ya bar kasarsa jiya don ganawa da Shugabannin yankin Turai .
Bisa ga cewarshi , ‘yan matan da suka ballaga suna cikin hatsarin kamuwa da cutar kanjamau sabili da irin yanayin da suke girma ciki da al’ada da ke sa su yi jima’I mazan da suka girme su .
A yau Laraba shugaba Trump , zai kai wata ziyarar garin El Paso na jihar Texas da yake kan iyaka ta kudu maso yammacin kasar , wanda shi ma a karshen makon da ya gabata aka kashe mutum sama da 20 .
Saidai kuma wani mai suna Alhaji Garba Tela y ace taro ne na siyasa , inda mutane daga jihohi shida su ka taru suna ta tallata sunan Shugaba Jonathan .
Saurari Cikakken rahoton Abdulwahab Mohammed :
Shugaban Amurka Yace Duniya Na Yiwa Tsarin Dokar Shige Da Ficenta Dariya
An yi zargin cewa takardun wadanda Fadar ta White House za ta iya fitar da su a yau Alhamis a baina jama’a , suna dauke da bayanan ma’aikatar shari’ar kasar , wadanda suka bayyana son kai da aka nunawa shugaba Trump .
To amma daga cikin wadanda suka fara jinya nan da nan mata da miji daya ne kawai suka harbu da kwayar cutar .
An Tuhumi 'Yan Kasar Rasha 13 Da Kamfanoni 3 Da Katsalandan A Zaben Amurka
A kan samu barkewar annobar cutar Maleriya idan yanayi ya sauya ya zamo mai kyau ga sauro a wuraren da mutane ba su da kariyar garkuwar jiki ga wannan cuta ta Maleriya .
Org """" a kan Internet , yace wannan matsala ta ruwa da rashin tsabtar muhalli tana kashe mutane fiye da dukkan mutanen da ake kashewa da bindigogi a yake - yake .
Kungiyar kare hakkokin jamm’a ta Amurka da ake kira American Civil Liberties Union da turanci , ta maida martani akan sakonnin na Trump , tana mai cewa tsarin da Trump ke so ya bi ya sabawa tanadin da kundin tsarin mulkin Amurka yayi akan kare jama’a .
Domin tabbatar da lafiyar dabbobin , an kuma samar da cibiyoyi a sassan kananan hukumomin jihar da makiyaya zasu kai dabbobin ayi masu rigakafin a cewar mataimakin gwamnan .
• In kunne yaji gaggan jiki ya tsira .
Dandalin Gwamnonin Najeriya ya nemi goyon bayan kungiyoyin mata a yaki da cutar Polio
• Kayi amfani da gulob lokacin da kake kula da wadanda ke dauke da cutar Ebola .
Hukumar lafiya ta duniya tayi kira ga gwamnatoci su kare ‘yancin al’ummarsu dake da tabuwar hankali dake fuskantar wariya da kuma kuntatawa .
Tun farko a cikin jawabin da yayi ga al’ummar jihar Rivers , gwamna Amaechi ya bayyana cewa kamfen din da aka ba lakabi da turanci “ Women Against Polio """" ( WAP ) - Mata masu yaki da shan inna - shine rukuni na biyu daga cikin hudu da za a aiwatar da nufin wayar da kan al’ummar Najeriya dangane da illar cutar da nufin kawar da ita a kasar baki daya .
Dukkan kananan jinsuna wannan sauro mai yada cutar Maleriya dake da muhimmanci , ba su cizon mutane sai da daddare .
Wasu kotunan tarayya da kuma jihohi da suke kalubalantar matakin da gwamnatin Trump ta dauka na ta saka tambayar ko mutum dan kasa ne ko ba dan kasa ba , a kidayar jama’a suna neman kotu ta fayyace musu matakin .
Idan an yi jinkiri ba'a kawo wanda ya kamu da cutar asibiti ba su ne suke tsira da kyar ko su mutu .
Masu binciki na duba ko Shugaba Trump ya nemi lalata binciken FBI bayan da ya kori tsohon darektan hukumar ta FBI , James Comey , daga aiki
Darektan ya bayyana damuwa ganin samar da wannnan damar zata iya budewa wadansu matasa kafar shiga ayyukan assha , ya kuma shawarci al’umma su bada gudummuwa domin cimma burin kare rayuka da lafiyar ‘yammata .
Da Alama Karin Haraji Akan Tama Da Karafa Ba Zai Shafi Wasu Kasashe Ba
Farfasa Abdulsalam Nasidi daya daga cikin shugabannin yaki da cutar ta ebola yayi bayani akan abun da suka yi wajen warkar da mutanen .
Shirin ya kuma sami goyon bayan kimanin direbobi 695 membobin kungiyar ma’aikatar sufuri ta kasa ( NURTW ) wadanda suka bada gudummuwar motocinsu domin daukar mata da jariran da suke bukatar kulawa ta gaggawa .
Taron ya biyo bayan ganawarsa da shugaban Korea ta Arewa Kim Jong Un , wacce ba ta yi nasara ba , da kuma kazamar shaidar da tsohon lauyansa , Michael Cohen ya bayar a gaban majalisar dokokin Amurka .
Sai dai mujallar tace zuwa yanzu bata sami wani shaida da zai gaskanta wannan zargi ba .
Ya kuma yaba da shawarar da bangaren al - Barnawi na Boko Haram ya yanke na sassautawa a gwagwarmayarsu .
Wani sabon bincike na nuni da cewa , matan da suka daina al’ada wadanda suke shan taba sigari , ko suka taba sha a can baya , sun fi fuskantar kasadar kamuwa da cutar sankarar nono .
'Yan Majalisar Wakilan Amurka Zasu Ci Gaba Da Jin Bahasi Akan Binciken Rasha
'Yan Jami'iyar Democrat Sun Zargi 'Yan Republican Da Sauya Bayanan Sirri
Shugaba Trump ya sanar da cewa , za a gudanar da sarawar , da ake yi wa Amurka , don nuna muhimmancin karfin ikon sojojin kasar , kuma za a nuna jawabinsa daga kan matakalar benen Lincoln Memorial .
Dan majalisar wakilai , Adam Schiff ne ya bayyana a wata wasika da ya aike wa shugaban kwamitin Devin Nunes a jiya Laraba cewa , ‘yan Democrat sun gano cewa an sauya bayanan da ke cikin takardun , lamarin da ya kwatanta a matsayin “ mai ta da hankali .
Jakaden Eric Whitaker yace , gwamantocin kasashen biyu na da cikaken hadin kan da zai basu damar nasarar cimma wannan guri .
Bayan sanar da tallafi ga manoma , Trump ya maida martani a kan asarar da Amurka ke yi a kasuwancinta da China , yayin da yake amsa tambayoyi da wani rukunin ‘yan jarida kakilan .
A cikin takardar tuhumar da masu taimakawa gwamnatin tarayya tantance laifi suka bayar , an yi zargin cewa , wani kamfanin nazarin hanyar sadarwar internet dake da cibiya a Rasha , wanda kuma yake da alaka da Kremlin , da ma'aikatansa goma sha biyu sun gudanar da wadansu ayyuka da nufin yin katsalandan a zabe , da kuma tsarin siyasar Amurka daga shekara ta dubu
Kamar dai yadda wasu suka yi tsammani , taron ya zamanto wata kafa da ta dauke hankalin shugaba Trump daga kacaniyar abubuwan da suka faru a makon da ya shude , yayin da ake ganin alamar cewa , binciken da kwamitin Robert Mueller ke yi kan zargin hadin kai , tsakanin kwamitin yakin neman zaben Trump da Rasha , ya kusa kawowa karshe .
Nan da wasu ‘yan kwanaki masu zuwa ne , majalisar dokokin Amurka za ta fara sauraren bahasi kan rahoton Robert Mueller dangane da binciken da ya yi kan katsalandin din Rasha a zaben shugaban kasar Amurka a 2016 .
• Kada ka taba wanda ya mutu da cutar Ebola .
Matar Deborah Ramirez , 'yar shekaru 53 tayi zargin cewa lamarin ya auku ne a shekarar karatun 1983 - 84 , a jami'ar Yale a lokacin wata liyafa .
A yau Talata Amurkawa sun dunguma zuwa rumfunan zabe domin kada kuri’unsu a zaben sabbin ‘yan majalisar dokoki , zaben da ake ganin har ila yau zai yanke hukunci kan irin kamin ludayin shugabancin Donald Trump , lamarin da ya raba kawunan masu kada kuri’un .
Fadar White House ta ce mataimakin Firimiya Liu shine zai jagoranci tawagar jami’an China zuwa Washinton a makon gaba domin ci gaba da tattaunawar ranar 8 ga watan Mayu .
A can yankin jihar Dakota ta Arewa , sanyin iskar , ya kai kasa da maki 32 na ma’aunin digrin Celcius , yayin da ya kai kasa da maki 52 a wasu yankunan jihar Minnesota .
Bangaren shari'a na Majalisa ne dai suka fitar da wannan takardun nuni wanda daga baya manema labarai suka samu .
abun ya fi .
Kwamitin gudanarwa na Jam’iyyar Democrat ya sanar da hukumar binciken manyan laifuka na kasar ( FBI ) cewa yayi nasarar tarwatsa wani yunkurin satan bayanai dake runbun adana bayanan masu jefa kuri’a .
"""" Jiya Lahadi , wani aminin Trump daga cikin 'yan majalisar dattawan Amurka ya yi kira gare shi da ya bude ma'aikatun a kalla na wuccin gadi sannan ya sake gwada tattaunawa da 'yan Dimokarat .
Yau dinnan Litini , aka shiga rana ta 24 da rufe wasu ma'aikatun gwamnatin tarayya .
Masu kula da zirga zirga jiragen sama sun ce sun ji ana kirarsa da suna Rich , ana ce masa ya sauka da jirgin .
Tace , bincike a duk fadin duniya ya nuna cewa , masu tabuwar hankali da ake kwantarwa a asibitai suna fuskantar tashin hankali ta fanni dabam dabam da suka hada da cin zarafinsu da dauresu , da hanasu abinci da ruwan sha , da kyalesu cikin yanayin rashin tsabta , da dauresu a hanasu walwala , da kyaliya na tsawon shekaru , wadansu lokuta iya rayuwarsu .
Jami’ar kula da masu tabuwar kwakwalwa a hukumar lafiya ta duniya Michelle Funk tace , sau da dama akan yi watsi da mutanen da ke fama da tabuwar hankali .
Wakilin sashen Hausa , Ladan Ibrahim Ayawa , ya ambaci jami'ai su na fadin cewa mutumin da ya mutu a sanadin cutar ta Ebola sunansa Patrick Sawyer , dan kasar Liberiya , mai shekaru 40 da haihuwa , wanda ya fara rashin lafiya lokacin da ya isa Najeriya ranar lahadi daga Monrovia .
"""" Jami’in na kasar China ya ce , “ Idan wannan matakin na Amurka ya yi illa ga muradun China , kasar China za ta hada kai da sauran kasashen da abin ya shafa wajen mai da martani don kare ‘yancinsu da kuma muradunsu .
An shirya kamalla wannan gwaji ne a shekara ta dubu biyu da goma sha biyar , to amma an gabatar da sakamakon binciken da wuri ne a saboda anga abun ba zata .
Ma’aikatar shari’ar Amurka , ta fada a daren jiya Laraba cewa , shirin da shugaban kwamitin , dan majalisa Jarrold Nadler ya yi na sa ‘yan kwamitin su yi wa Barr tambayoyi bai dace ba , ma’aikatar ta kuma ce har yanzu Barr na farin cikin ya gana kai - tsaye da ‘yan kwamitin akan tambayoyin da za su yi masa game da Mueller .
